Bayan sakin Chass,Ado Gwanja ya bada mamakin da wakar nan da yayiwa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W

Mabudin Sirrika! Fitaccen Mawakin nan kuma jarumi a masana’antar kannywood Ado Gwanja ya saki wata sabuwar kasida/Waka wadda yayiwa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W.

Mawaƙin Wanda a kwanakin baya yayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta bayan sakin wakar sa ta Warr da kuma Chass.

Mawaƙin yayi matukar abun a yaba domin yayiwa Fiyayyen Halitta bege wanda yayi Matukar dadi da kuma shiga zuciya.

Allah ya barmu da Annabi Muhammad S.A.W!

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

See also  DaDumiDuminSa: Ansaki Fefen Bidiyon Iskancin Jaruma Zainab Indomi Yanzu a…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *