February 25, 2024

Masha Allah: An Daura Auren Jarumin Kannywood Yanzu Abba Dorayi Cikin iKon Allah Wow Alhandulillah.

Babu Shakka Wannan Aure Yayi Albarka Dubada Ganin Yadda jama’a suka halacci Wajen Wannan biki.

Abun Sai dai muce Masha Allah Kuma da Fatan Allah Ya Basu zaman Lafiya A Cikin Rayuwar Auren Su Amin ya Allah.

See also  Mahaifin Gigi Zai Bada Kyautar Dollar Miliyan $180 Ga Duk Wanda Ya Amince Zai Auri ‘Yar Tasa Koh Dan Nigeria Ne Kalli Cikakken Videon…….
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *