TIRKASHI KO KUN SAN JARUMAI HAMSIN ACIKIN KANNYWOOD WA’ENDA BA HAUSAWA BANE

VIDEON JERRIN JARUMAI NA MASANA’ANTAR KANNYWOOD MAZA DA MATA WA’ENDA SU BA ASALIN HAUSAWA BANE.
VIDEON JERRIN JARUMAI NA MASANA’ANTAR KANNYWOOD MAZA DA MATA WA’ENDA SU BA ASALIN HAUSAWA BANE
Jarumen kannywood 50 da su ba hausawa bane Kuma ba kowa yasansuba.
Tun farko kafa masana’antar kannywood da. Akwai wasu jarumen da suba asalin hausawa bane.
Mun zakulo muku fitettu har kwara hamsin kamar yadda zaku gani ko wanne da yarensa.