February 25, 2024

Yanzu-yanzu Jaruma Nafisa Abdullahi ta Fitar da Mijin dazata Aura a Kannywood Alhandulillah.

Jama’a Masu Tarun yawan gaske ne Suka Taya Wannan Jaruma Murna da Kuma Fatan Alkairi Inda Kowa Ke Murnar da Kuma son zuwa Wajen Shagalin Bikin Nata.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman

See also  Maganar Auren Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai…
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *