Duniya Kenan Cikakken Bidiyon Yadda Bazawara Take Tayarwa da Tsoho Sha’awar Sa Yanzu…
Duniya kenan idan daran ka zaka sha kallo wani Abu ya daure maka kai wani abun kuma ya baka mamaki wani kuma sai dai ma ya baka dariya kamar dai yadda mukai karo da wani hot hoton amarya da ango.
Amma fa amarya da ango din bafa irin wanda muka saba gani ako da yau she bane domin wannan kana ganin sa kasan irin wanda yan mata suke kiran auran nasu da suna shuga dadi.
Da fatan kunga wannan hotan kuma zaku taya su da addu’a Allah yabasu zaman lafiya da kuma kaunar juna ya kuma basu zuri’a ta gari domin shine ribar auran.