Toffa Aliyu Yana Shirin Kashe Kansa, Shin Wane Raba Gardama? Kalli Video…

Toffa Aliyu Yana Shirin Kashe Kansa, Shin Wane Raba Gardama ? A Cikin Wannan Shirin Na Labarina.

Yanzu haka Dai Fresdo Yana Shirin Kashe Kansa Saboda Raba Gardama Shin Wane Wannan Raba Gardama Din, Domin Kuwa ya Girgiza Jama’a.

Zamuso Muji Ra’ayin Ku Masoya Akan Wane kuke Tunanin shine Raba Gardama, ku Fada Manah ta hanyar Yi Manah Comment.

See also  Nifa Ba Tarbiyya Nazo Koyarwa A Kannywood Ba Kudi Kawai Nazo Nema – Sadiq Sani Sadiq

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *