February 24, 2024

Tsohuwar matar fitaccen jarumin nan kuma Mawaƙi a masana’antar kannywood Adam A Zango ta bayyana a shafin sada zumunta na Tiktok ita da danta kuma dan fari a wajen jarumi Adam A Zango, wato Aliyu Haidar Zango.

Bidiyon nasu yayi matukar bawa mutane mamaki da ban sha’awa duba da yanayin yadda take wasa dashi sosai kusan dai kamar sun jima basu hadu ba.

Tsohuwar matar tashi Amina Me Rani ta dawo Kannywood tun a kwanakin baya bayan da jimawa da mutuwar Auren nasu, yanzu haka tana fitowa a cikin shirin Gidan Danja da dai sauran su.

Ga cikakken bidiyon a kasa 👇

See also  Yadda Aka Kama Bokan Da Yake Yiwa Matan Aure Wanka A Bandakin Gidansa, Allah Ka Nisanta Mu Da Mata Masu Mugunyar Zuciya
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *