Bidiyon Auren Tsoho Ɗan Shekaru 65 Da Tsaleliyar Budurwa Ya Dauki Hankali

Wata Budurwa Kenan wacce aka daura Aurenta da wani dattijo wanda bayyanar hotuna da bidiyon wannan shagalin biki ya matukar jawo cece kuce.

Budurwar wacce ma’abociyar amfani da kafar sadarwa na TikTok ne ta wallafa wasu fayafayen bidiyoyi a shafinta na Tiktok tare dattijon mijin nata, sai dai hakan ya jawo mata cece kuce inda mutane da dama sukaita tofa albarkacin bakinsu wasu na fadar Alkhairi wasu kuma akasin hakan.

Duk da cewa wannan ba shine karo na farko ba da yan mata ke auren maza tsofaffi wanda suka kai matsayin Iyayensu, domin da yawa yan matan na bayyana cewa Auren tsofaffin mazajen yana samar masu da farin ciki fiye da auren saurayi.

Gadai ra’ayoyin wasu daga cikin Masu bibiyar Budurwar a shafinta na Tiktok.

https://youtu.be/-Vm00NiosOo
See also  Anci Kudin Talakawa Anyi Kiba Anyi Bulbul, Kwanan Baya Wani Yaro Yace Haka An Kama Shi, To Ni Azo A Kama Ni Nace Anci Kudin Talakawa Anyi Bulbul, Bello Yabo Ya Ragargaji Aisha Da Buhari...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *