Wani Mutum Ya Taba Kamamu Akan Gadon Matarsa – Bosho

Wani Mutum Ya Taba Kamamu Akan Gadon Matarsa – Bosho

Shahararren Jarumin Finafinan Hausa (Kannywood) Bosho ya bayyana yadda wani mai gida ya taba kamasu akan tsakiyar Gadon matarsa ayayin daukar wani shiri, duk da cewa kafin mai gidan ya fita sai da yayi mau gargadi kada a shiga dakin matar sa.

Bosho yayi bayanin hakan ne yayin zantawarsa da shashin Hausa na BBC ta cikin shirin Daga Bakin Mai Ita. Baya ga tarihinsa da ya bayar, Bosho Ya bayyana irin kalubalen da harkar ke fuskanta

See also  Kalli Bidiyon Yadda Wakar Ado Gwanja CHASS Ta Zama Annoba Ga Yan Mata Marasa Tarbiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *