February 24, 2024

zaki damu, wani magidanci ya tona asirin yadda ya shigo otel bazata ya taras da matarsa tana cin amanarsa da kwarto a dakin otel inda wanda ya shaida cewa dama halinta ne. A wannan lokaci irin wadannan abubuwa nada hau-hawa wajen faruwa tsakanin maza da mata wanda ya akamata a nemi mafita. Kamar yadda amihad.com ta binciko, bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel. Shekarun Udemeh da Joy 16 da aure amma ba su samu haihuwa ba, inda ta ce tayi hakan saboda ta samu ciki tunda shi mijin na ta ya kasa. Jaridar PM EXPRESS ta ruwaito cewa, wannan abu ya faru ne a layin Toyin Giwa na yankin Afonka Shasha da ke jihar Legas

See also  Yadda wani matashin saurayi ya auri budurwar da tafi kowa muni a garin su
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *