Toffa Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu Kalli Video…

Toffa Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu Babu Shakka Wannan Bidiyo Yayi Matukar Burger Jama’a Matuka.

Babu Shakka Sumayya Tana Son Fresdo DOMIN Kuwa da Babu Soyayya Bazata je Wajen Sa ba A Lokacin dataji Ance Yana Cikin Wani Hali Amma Kuma a Hakan taje Wajen Sa Har Dakin Dayake Kwana Allahu Akbar.

Mezaku Iya cewa Akan Wannan Lamari Tsakanin Soyayyar Sumayya da Fresdo Yanzu.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na

See also  YANZU-YANZU: CBN ta karyata labarin da ake yadawa na cewa, bankuna su cigaba da amsar tsofin takardun kudi. Wannan labarin ba gaskiya bane. Kanzon kurege ne..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *