Aure nakeso koda mijin bashida Sana’a

Yadda wata budurwa take neman mijin aure ido rufe tace koda mijin bashida sana’a

Anzo wani zamani Wanda koda mace tana so tayi aure abun wahala yake. Saboda yadda mazan auren ke fama da rayuwarsu ma balle su aure mace su kula da ita.

Hakan yasa Mata da yawa sukan fito fili su saki bidiyon kawunansu suna ikirarin cewa aure suke so.

See also  Yadda Ake Gane Mace Mai Karfin Sha’awa Aisha Najamu Izzar So Ta..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *