Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Motor Dasu Kamal Aboki Sukai Hadari Suka Mutu

Allahu Akbar Kalli Yadda Mutuwar Kamal tasa Yan TikTok Suka dimauce Sai Kuka Suke Kamar dai yadda kowa ya sani Kafin rasuwar sa Kamal ya kasance Daya daga cikin manyan jaruman Barkwanci wanda suka daukaka matuka musamman ma alokacin Kullen Cutar corona. Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Amal umar itace wacce ta fara wallafa labarin rasuwar tasa a shafinta na Instagram inda ta bayyana cewa: Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah yaji kanka dan uwa yasa aljanna ce makomar ka. we love you but Allah loves you the most. Muna masa Addu’a ubangiji Allah yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

See also  Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wani Magidanci Ya Rasu Sakamakon Gobara data Kama Gidan Makwabcinsa Shi Kuma Yakai Masa Agajin Gaggawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *