Asalin Jihar Kano Bata Musulmai Bace Ta Maguzawace – Aisha Yusuf

Asalin Jihar Kano Bata Musulmai Bace Ta Maguzawace – Aisha Yusuf

Shahararriyar yar fafutar nan a Najeriya Aisha Yesufu wacce tayi kaurin suna wajen jawo cece kuce a shafukan sada zumunta ta sake yin wani bayani wanda a yanzu haka yake ci gaba da janyo kace nace da daukar hankalin mabiya shafukan sada zumunta.

Asalin Jihar Kano Bata Musulmai Bace Ta Maguzawace – Aisha Yusuf
Yar gwagwarmayar, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a sani cewa babu inda ba a samun yan asalin wurin dake bin wani addinin da ba shi keda rinjaye a wajen ba.

Aisha Yesufu a shafinta na twitter akwai kiristoci yan asalin jihar Kano wadanda aka fi sani da maguzawa kuma wadannan tsirarun kiristoci maguzawan su ne yan asalin jihar Kano su keda Kano kamar yadda akwai Indiyawa yan asalin Amurka kamar yadda ta ce.

See also  Annabi Muhammadu: Cikin Gidan Annabi Muhammadu S.A.W Tareda Wasu Kayan Sa Da Ya Mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *