Jarumi Adam A Zango Ya Dawo Da Zainab Indomie Masana’antar Kannywood Gadan-gadan
An Marabci Jarumar Masana’antar kannywood Domin Dawowantawa ACikin harkar Fina-Finai Gadan-gadan___Zainab Indomie
An Zainab Indomie Dawowanta Masana’antar kannywood Domin Dorawa A Cikin harkar Fina-Finai
Ficeccen Jarumi mawaki kuma mai bada ummurni ya dawo da Zainab Indomie harkar film gadan-gadan.
Jaruma Zainab Indomien ta kasance fitetciyace a cikin masana’antar kannywood kafun rashin lafiya ya risketa
Duk lokacin da za nuna Jarumai Mata da suka mawa masana’antar bauta da kokari Dole a sakota
Tun bayan rashin lafiyarta ta feche daga kannywood Sai gashi an dawo da ita gadan-gadan.
Amintecciya ta rawaito cewa Jarumi Adam A Zango ne wanda ya dawo da Zainab Indomie harkar Film tsundum tun bayan, rashin lafiyar da tai a baya wanda yai sanadiyyar ta barin harkar film