Nuhu Abdullahi Yayi Martani Kan Cewa Shi Ya Ziga Nafisa Abdullahi Ficewa Daga Labarina

Jarumi Nuhu Abdullahi wato Mahmud A Cikin Shirin Labarina. Yayi Bayani Game Da Mutanen Dake Cewa Shiya Ziga Nafisa Itama Ta Fita Daga Shirin Labarina Series

Jarumin Ya Sami Bada Amsar Ne A Kujerar Gabon Talk Show, Inda Ya Halarci Shirye Shiryen Da Hadiza Gabon Ke Gabatarwa. Hadiza Gabon Din Tayiwa Nuhu Abdullahi Tambayoyi Da Dama, Inda Shima Ya Bata Amsa Dai Dai Irin Tambayoyin Data Mish

Idan Baku Manta Ba, Kusan Lokaci Guda Akaga Nafisa Abdullahi (Sumayya) Tare Da Nuhu Abdullahi (Mahmud) Su Yanke Alakarsu Da Kamfanin Saira Movies, Inda Hakan Yasa Su Futa Daga Cikin Shirin Na Labarina, Fitasu Daga Shirin Yasa Mutane Su Dinga Cece Ku Ce. Kan Cewa Ana Ganin Kamar Nuhu Abdullahi Shi Ya Hurewa Nafisa Abdullahi Kunne Domin

See also  Yadda Aka Kama Saurayin Da Yayi Fice Wajen Lalata Da Matan Mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *