February 25, 2024

innalillahi An Sake Mutuwar Data Firgita Kowa A Kannywood Maza Da Mata

Kamar Yadda Kuka Sani Anyi Rashe-rashe A Kannywood Wanda Hakan Ya Janyo Abun Jaje Da kuma Saka Dayawa Daga Cikin Jaruman Shiga Hankalinsu, Duk Da Cewa Mutuwa Dole Ce.

Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Akafi Sani Da Umar Gombe Wani Babban Rashi Ya Sameshi A Jiya, Kamar Yadda Muka Ga Abokan Aikinsa Suna Wallafa Hotunansa A Shafinsu Tare Da Yi Masa Addu’a.

Mahaifin Jarumi Umar Gombe Shine Ya Rasu Kamar Yadda Mukaga Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Yana Mai Cewa, innalillahi Wa’inna ilaighir Raji’un Allah Yayiwa Mahaifina Rasuwa, Yadda Za’ayi Jana’izar Gobe Karfe 10:00 A Fadar Sarki A Gombe..

Zaku Iya Kallon Wannan Bidiyon Domin Kiji Cikakken Bayani.

Mu ‘Yan Shafin DalatopNews Muna Yiwa Umar Gombe Fatan Allah Ya Jikan Mahaifinsa Ya Gafarta Masa, Mu Kuma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani Ameen.

Sannan Zamuso Ku Watsa Labarinnan Zuwa Kafafen Sada Zumunta Domin Sauran Al’ummar Musulmai Susan Wannan Babban Rashi Da Umar Gombe Yayi, Domin Suyi Masa Addu’ar Fatan Allah Ya Jikan Mahaifinsa Ya Gafarta Masa Ameen.

Sannan Zamu so Mu Ajiye Mana Adduoinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Babban Rashi Daya Faru Akan Jarumin Kannywood Umar Gombe, Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

See also  Qalu innalillahi yanzu yanzu faifan bidiyon murja ya fita mutane dole suce miki ‘yar madiko..
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *