Bada kalar da matan hausawa suke yi a wajan biki yanzu shiga kagani

Wannan abun yana faruwa sosai bawai kage bane, wata sabuwar hanyar sabawa Allah da cin amanar mazaje da yan mata suke amfani da ita. Kamar yadda kuka sani matan zamanin nan da masu aure da wadanda ba haka suke yi ba, cin amanar mazajensu.

Ta hanyar aikata muguwar dabi’a da ake kira macce tayi soyayya da yar uwarta macce da yawa mazan suka saki matansu bayan sun gano suna aikata wannan mugun abu.

Idan ka kalli wannan hoton da kyau za ka ga mata suna sumbatar mata shiyasa maza suka saki matansu don haka a al’adarsu da addininsu haramun ne.

See also  Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn, Kuga Yadda Wata Budurwa ta Koma Kwaran’gwal Saboda Cuta Allah Sarki…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *