Malamai Kuyi Magana Abar Kamal Aboki Ya Kwanta A Kabarin Sa Lafiya

Mutane Dan Allah Kubar Kamal Aboki ya huta Acikin kabarinsa a yanzu haka mutane da yawa sun Fara Magana Akan Abunda Yake faruwa.
Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu haka mutane da yawa SUNA magana Akan cewa ya kamata mutane su Dena futuwa Suna magana Akan Abunda Bai daceba a yanzu haka ga video ka kalla.