Bidiyon Shagalin Bikin Balarabe Da Bakar Fata Ya Yi Matuƙar Daukar Hankali
Mutane sun cika da mamaki ganin wannan Aure tsakanin wani Balarabe tare da wata mata bakar fata, domin sanin kowa ne cewa Yawancin Larabawa basa kaunar Bakaken fata.
yawan takurawa mutane bakaken fata dake zaune a Kasar Musamman ma mata masu zuwa Aikatau ana yawan cin zarafinsu.
Amma kuma saiga wani abun mamaki inda wani Balarabe ya auri wata bakar fata lamarin da ya bawa mutane mamaki. Domin kallon yadda bidiyon bikin ga kasance