Kalli bidiyon Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

A yan kwanakin nan mun samu wani bidiyo na yarinyar babban jarumin kannywood wato Ali Nuhu. Wanda ake yadawa a shafukan sada zumunta a matsayin tayi abun kunya ya fito duniya.

Wanda hakan yayi silar mutane da yawa suka dinga zagin mahaifinta wato Ali nuhu.
Bayan binciken wadannan hotuna da bidiyoyi da ke yawo a kafafen sada zumunta ta gano cewa wadannan hotuna ba asalin ‘yar All Nuhu ba ne. An dauki fuskar diyar All Nuhu aka makala a wannan hoton.

Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna da bidiyon da ke yawo ba gaskiya ba ne, wasu ne suka yada su a shafukan sada zumunta. Fuskarta suka dauka suka daura akan wadannan hotunan ku daina zagin mahaifinta.

Wannan shine irin hoton ta da ake amfani a fuskar ta a makala a wasu hotuna anyi ma jarumai da yawa da yaran jaruma da yawa na kannywood.

See also  Tuna Asali: Hotunan Yadda Jarumi Lawan Ahmad ya kai ziyarar Sallah kauyen su tare da Iyalan sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *