February 25, 2024

Masha Allah” Garzali Miko Yasaki Wani Sabon Bidiyon Sa Tareda Dan Jaririn Sa Yanzu

Garzali Miko Yasaki Wani Sabon Bidiyon Sa Tareda Dan Jaririn Sa Yanzu…

Masha Allah; Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Garzali Miko Yasaki Wani Gajeren Bidiyon Sa Tareda Dan Jaririn Sa.

Masha Allah Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Garzali Miko Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Matar Sa da Kuma Dan Jaririn Su Tabbas Wannan Hotuna Sunyi Matukar Kyau Sosai.

Garzali Miko Ya Bayyana Wani Hoton Sa Cikin Farin Ciki Matuka Sosai Da Sosai Babu Shakka Sunyi Matukar Kyau Kana Kuma Jama’a Sunyi Matukar Yiwa Yaron Nan Addu’a Akan Allah Yaraya Wannan Dan Nasa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jarumin Kannywood Kuma Mawaki Wato Garzali Miko Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Dan Beby Sa Muna Fatan Allah Yaraya.

See also  Tirkashi Wata Buduruwa Tace Indai Bola Tunubu Bai Aure Taba Zata Kashe Kanta Toffa Kalli Cikakken Videon
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *