Sakonmu Yafi na Malamai Zuwa Ga Al’ummah – Ado Gwanja

Tunda Har Aka Tozarta Ni Ni Kuma Sai Na Ciga Ba Da Wakokin Batsa – Ado Gwanja
Mawakin da yai kaurin suna wajen wakar iskanci kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa, sakonsu yana ishewa fiye da na Malamai.
“Ana yarda da mu ana kallonmu, kuma ana sauraronmu fiye da yadda akewa Malamai, sabida a halin yanzu mutane sunfi karkata ga harkar nishadi fiye da jin wa’azi.”
Gwanja ya kara da cewar, haka Ilimin boko, Malamanmu na wancan lokaci da kuma mutanen kirki suka dinga kyamatarsa, aka bar harkar a matsayin kafirci, sai ya zamana mafi yawan wadanda suke Ilimin a wancan lokacin basu da llimin addini sai gashi a yanzu susuke mulkar al’umma.
“Haka ma maganar ‘Film Village’ maimakon a bari a yi shi a Kano inyaso sai a shigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar a dinga wani abu da bai dace ba, amma sai aka hana gabaday, to idan aka yi shi a wata jihar makociyar Kano fa? Kaga abinda ake gudu dole shi zai faru, maimakon a yi shi a kano a Musuluntar da shi kaga aka yi shi a Kaduna baza a Musuluntar da shi ba, kuma dole zai shafi yan Kano.” Inji Gwanja.
SHA’AWA DA YADDA ZA’A RAGETA:
a yau zan yi bayani akan sha’awa da yadda za’a dan rageta.
Dafarko dai yana dakyau musan ma’anar sha’awa domin wasu dayawa basu fahimcetaba.
ITA SHA’AWA WATA DABI’ACE DA ALLAH (SWT) YA HALICCI DABBOBI DA MUTANE DA ITA TAKAN FARA LOKUTA ZUWA LOKUTA.
SHA’AWA TA JINSI WATO TSAKANIN MACE DANAMIJI ABACE ME MATUQAR QARFI DA RINJAYAR ZUCIYA KUMA KOMAI KWARIN ZUCIYA,KOMAI ILMIN MUTUM KOMAI DUKIYARSA KO SARAUTARSA SHA’AWAR JINSI MATUQAR TA MOTSA MASA TO YAKAN KASA DAUREMATA.
A MAFIYA LOKUTA DAN ADAN BASHI NE YAKE JANYO SHA’AWABA ,KAWAI SAIDAI YAJI YAFADA CIKIN SHA’AWAR. AWASU LOKUTAN KUMA WASU DALILAINE SUKE FARUWA KODA MUTUM BAISOBA KOYASO KODA NIYYA KOBA DA NIYYA BA DAZARAR DALILAN SUN FARU SAI MUTUM YAJISHI YAFADA SHA’AWA.