Yanzu-yanzu. Adam A Zango Ya Tonawa Ummi Rahab Asiri Akan…

Yanzu-yanzu. Adam A Zango Ya Tonawa Ummi Rahab Asiri Akan Wani Abu daya Faru da Ita Lokacin Tana Yarinya.
Jarumi Adam A Zango Dai Yana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai da Suke Taka Muhummiyar Rawa Gani a Masana’antar Kannywood.
Yanzu Haka dai Jarumin Bayan Yiwa Ummi Rahab Fatan Alkairi dayayi Ashe Har Abinci Ya Baiwa Ummi Rahab a Baki.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na