Masha Allahu: Fatima Ali Nuhu Tafitar Da Mijin dazata Aura Yanzu a…

DaDumiDuminSa: Fatima Ali Nuhu Tafitar Da Mijin dazata Aura Yanzu a…
Masha Allah: Fatima Ali Nuhu Tafitar da Mijin dazata Aura Ne Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Da Gaske Tafitar da Mijin Ko aa.
Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Cewa Jaruma Fatima Yar Gidan Sarki Ali Nuhu Ta Fitar da Mijin dazata Aura Inda Jama’a Dadama Yanzu Haka Suna Nan Suna Taya’ta Murna da Farin Ciki Na Wannan Lamari.
Fatima Ali Nuhu Tana Daya Daga Cikin Jarumai Kana’na Dasuke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood.
Yau Anyi Yan Kwanaki da Fara Yada Wannan Labari Akan Auren Yar Gidan Ali Nuhu Amma kuma Maganar Gaskiya Wannan Lamari Ba’ Haka Yake Ba Wato dai Karya Ne.