Innalillahi Bidiyon Jifan Da Talakawa Sukaiwa Buhari A Katsina Da Ihu Bamayi Ya Dauki Hankali
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda Aka Jefe Shugaban Kasa Muhammad Buhari A Katsina.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Muhammad Buhari ya kasance zaiko kano kamar yadda a yanzu haka kuma Talakawa Suna fushe Dashi hakane yasa a yau da Yaje Katsina suka jefeshi.
A yanzu haka ga video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.