Bidiyon Yadda Aka Yiwa Murja Kyautar Da Ta Girgizata Har Ta Fito Ta Yi Godiya

Anyiwa fitacciyar Jarumar TikTok dinnan watau Murja ibrahim kunya kyautar manyan daloli al’amarin da yasa ta kasa rufe bakinta har sai ta ta fito ta bayyana murnarta a fili.

Kamar dai yadda aka sani Jarumar tana daya daga cikin fitattun jaruman TikTok da sukayi fice a musamman ma a arewacin Nigeria, duk da dai Jarumar bata bayyana wanda yayi mata Kyautar ba amma tayi Matukar murna da godia.

Murja na daga cikin manyan jarumai da suke sharafinsu a shafin TikTok, idan ba’a manta ba jarumar ta fuskanci garkamewa daga mamallaka shafin sabuwar wasu abubuwa da tayi.

Kalli Cikakken vedion anan 👉👉 FULL VIDEO 👈👈

https://youtu.be/k4O01z7XWko
See also  tir kashi yadda wata zanka de diyar Budurwa ta kulle kanta a Daki Saboda zatai Rawar Iskanci Yanzu a…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *