Dan Daudu Mai Sunan Bobriski Ya Bayyana Cewa Yana Da Juna Biyu

Shahararren ɗan daudunnan na Duniya wanda ya sauya fasalin halittar sa daga Namiji zuwa macce wato Bobriski ya bayyana cewa yana da juna biyu.
Dama a watan disambar daya gabata ne aka ambato shi yana cewa ya fara jinin al’ada kamar yadda mata ke yi sai gashi a halin yanzu yace yana da ciki.
Bobriski, yana daga cikin shahrarrun yan Daudu da sukayi shura a Najeriya, dama duniya baki daya. To sai dai wannan batu da yayi ya sanya Cece Kuce sosai a shafukan sada zumunta.
Ku cigaba da kasancewa kafar Fikira24 domin ci gaba da samun zafafan labarai da babu Kamarsu, zaku iya bibiyarmu a tasharmu ta Novel Fikira Hausa Nove