To fa: Yadda Wani Matashi Ya Kamu Da Son Matar Bello Turji

To fa: Yadda Wani Matashi Ya Kamu Da Son Matar Bello Turji
Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.
Matashin mai suna Nura ya ce ya kamu da matar dan tawaye Bello Turji tsananin kamuwa, domin tun lokacin da yaga hoton ta yaji cewar tabbas ya kamu da kaunar ta.
Saboda haka matashi Nura ya yi mata addu’a shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da irin su ba yan tawaye ba.
LOKUTAN AMSAR ADDU’A
Don Allah ko bazaka karanta ba katura a groups saboda Al’umma su Amfanq da kai
Kowanne lokaci idan mutum yayi addu’a Allah yana karba.
Sai dai Ubangiji cikin baiwarsa
da falalarsa ya ke’banci wasu
lokuta ya sanya musu albarka
da baiwa fiye da sauran lokutai..
Wadannan lokutan sun hada da:
DAREN JUMA’A: Wato ranar
alhamis da dare, da kuma
wunin jumu’ar. Ma’aikin Allah
(alaihis salam) yace “babu wani
bawa wanda zai dace yana addu’a acikinta fache sai Allah
ya amsa masa”.
. WATAN RAMADHAN: gaba
dayansa lokaci ne na amsar
addu’a.
LAILATUL QADARI: Shima
lokacin amsar addu’a ne.