uk Wanda Ya Auri Mai Rawar TikTok Ya Ci Amanar Yayan Da Zasu Haifa – Datti Assalafy

Duk namijin da ya Auri mace mai rawa a Tiktok tabbas ya ci amanar yayansa da zata haifa, domin sai sunji ciwon abinda ta bari a baya, cewar wani matsahi mai rutubu a shafukan sada zumunta wato Datti Assalafy.

Babban marubuci sannan kuma mai sharhi akan abubuwan da suke faruwa na yau da kullum Datti Assalafy ya bayyana a shafin sa na Facebook inda yake cewa “dukkan mutumin daya Auri Yar rawar Tiktok to tabbas ya riga yaci amanar yayansa da zata haifa anan gaba”.

Domin sai yayan nata sunji ciwon abinda ta aikita, wanda kuma a kullum anata tunatar da yan matan akan irin illar abinda sukeyi zai jawo masu a Rayuwar su amma sam basa daukar shawara.

See also  Masha Allah” Kalli Bidiyon Yadda Ado Gwanja Da Adam A Zango Da Nura M Inuwa Suka Rikita Wajan Bikin Abale….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *