Allah Sarki ya bada Kodar sa domin ceto ran Mahaifiyar sa, Shi Ya rasu ita Kuma ta rayu.

Wannan yaro shine jarumin Jarumai ya rasu adaidai lokacin da ya bada kodar sa guda daya domin ceto ran Mahaifiyar sa ita ta rayu a yayinda shi kuma ya rasu.

Wannan yaro dai yayi abin a yaba masa domin a rasu ne domin ceto ran Mahaifiyar sa, wannan ba karamin abun alfahari bane duk da cewa Mahaifiyar sa ba haka taso ba.

Amma shi kadai Yasan dalilin yin hakan Allah yaji kansa da rahama.

See also  Adam A Zango Na Neman Addu’ar Masoyansa ‘Yarsa Ɗaya Tilo Tana Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *