Innalillahi; Mutane 100 ne suka mutu Sakamakon kai hari da Sojoji sukayi bisa kuskure a binuwe.

Mutane 100 ne suka mutu Sakamakon kai hari da Sojoji sukayi bisa kuskure a binuwe.

Mutane 100 ne suka mutu Sakamakon kai hari da Sojoji sukayi bisa kuskure a binuwe.

Rundunar sojin saman Najeriya ta yi kuskure wajen tayar da bama-bamai, sama da mutane 100, wasu sun mutu, da yawa sun jikkata a kusa da iyakar Nasarawa da Benuwai

Rundunar sojin saman Najeriya ta sake gudanar da wani samame na kuskure wanda ya yi sanadiyyar kona fararen hula da dama sakamakon harin bam da aka kai ta sama, kamar yadda shaidu suka shaida wa Peoples Gazette.

See also  Kalli Bidiyon Yadda Wakar Ado Gwanja CHASS Ta Zama Annoba Ga Yan Mata Marasa Tarbiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *