Yadda Mai Jego Ta Kama Mijinta Yana Lalata Da Mahaifiyarta A Cikin Dakin Aurensu

Mun samu cikakken rahoto kan wata mata da ta kama mijinta da mahaifiyarta bisa yin zina a gidanta mun samu shaida daga babban malamin addini Dr Abdullahi Gadon Kaya.

A cikin wata lacca da Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya gabatar, ya ja hankalin al’umma kan gurbacewar zamani da yawaitar rashin tsoron Allah a cikin al’umma.

Da sauran labarai marasa dadi da ke faruwa a kwanakin nan amma abin da ya fi tayar da hankali shi ne labarin da ya bayar na yadda muka kasance.

A cikin bidiyon da muka samu Dr. Abdullah Gadon Kaya ya bayyana yadda wannan musiba ta faru da kuma yadda za mu kare kanmu daga sake faruwa a nan gaba.

Allah ka rabamu da mummanar kadara. Ameen. Zaku iya kallon wannan bidiyo domin jin karin bayani:

See also  Tuna Asali: Hotunan Yadda Jarumi Lawan Ahmad ya kai ziyarar Sallah kauyen su tare da Iyalan sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *