Fati Washa Ta Bayyana Auren Ta Da Masoyinta Bayan Da Aka…
Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Fatima Abdullahi wadda akafi sani da Fati Washa ta bayyana Auren ta da masoyin ta.
Jarumar tayi wannan hasashen ne a shafin ta na sada zumunta na Instagram,inda ta hada da wallafa kyawawan hotunan ta wanda sukayi matukar jan hankalin masoyan ta.