Masha Allahu” yanzu yanzu wannan baiwar Allah ta karɓi addini Musulunci Kalli Bidiyon………


Masha Allah yanzu yanzu wannan baiwar Allah ta karɓi addini Musulunci

Allahu Akbar muna fatan Allah ya ƙara ɗaukaka addinin Musulunci da Musulmi duk inda suke a faɗin Duniya wannan baiwar Allah kuma muna fatan Allah ya haɗa ta da miji na gari mai addini wanda zai riƙe ta tsakani da Allah

Don Allah duk musulmin da yaci karo da wannan labarin ya taimaka ya tura shi zuwa ko groups 5 kacal don ƴan uwa su taya ta da addu’ar Allah ya dauwamar da ita a cikin addinin gaskiya na Musulunci ameen

See also  Yadda Aka Kama Likita Yana Lalata Da Kanwar Matarsa A Daki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *