Tirkashi , innalillahi yadda matan hausawa suke rawar isakanci a gidan gala
Innalillahi yadda matan hausawa suka lalace musamman yayin taron biki ko suna wanda suke mayar da gurin kamar gurin haka da iskanci.
A wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda wasu matan hausawa suke rawar isakanci
Bidiyo dai ya matukar girgiza mutane duba da yadda matar tare rungumar mace inda suke rawar isakanci a junan su.
Wannan dai ya karon farko ne ba da bidiyon matan hausawa ya bayyana inda suke isknci ƙarara a bidiyo da hotuna
Babbar matsalar itace yadda matan auresuka dauki wannan sabuwar dabi’a ta nuna tsaraici da rawar banza tare da ɗorawa a kafar sada zumunta