Innalillahi; 😭 Allah Yayiwa Sarkin Dutse Rasuwa Dr. Nuhu Muhammad Sunusi | Hausa Notifier

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un 😭 Allah Yayiwa Dr. Nuhu Muhd Sunusi Sarkin Dutse Rasuwa Allah Allah Ya Jikansa Da Rahama Yasa Mutuwar Hutuce, Allah Ya Yafe Masa Kuskure.

Gawar Me Martaba Sarki Zata Sauka Gobe A Filin Jirgin Saman Ƙasa Da Kasa Dake Dutse Jahar Jigawa Da Misalin Ƙarfe 10 Na Safe

Za’a Gudanar Da Jana’izarsa Da Misalin Ƙarfe 2 Na Rana A Masallacin Idi Na Dutse Dake Bye_Pass Wanda Yake Kallon Jami’ar Gwamnatin Tarayya Ta FUD.

Allah Ya Gafartawa Me Martaba Sarki, Ya Jadadda Rahama A Gareshi Yakai Haske Kabarinsa Ya Kula Da Bayansa Ya Haɗamu Da Shi A Gidan Aljanna.

See also  Abinda Wadannan Yan Mata Sukayi Ya Fusata Malam Yayi Musu Fata-Fata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *