February 24, 2024

YANZÚ-YANZÚ: Kaí Tsayé daga wajen Jana’izar Mai martaba Sarkin Dutse Alhaji Dr. Nuhu Muhammad Sunusi CON, wadda ta samu halartar dubban al’umma daga kowanne yanki na Ƙasar nan cikinsu harda Atiku Abubakar, Sule Lamido, Namadi Sambo, Aminu Tambuwal, Abubakar Bukola Saraki, Ibrahim Saminu Turaki, Adamu Aleiro, Kashim Shettima, Badaru Abubakar da sauran malaman addini.

Allah ya haɗa mu da kai a gidan aljanna Mai Martaba Sarki.

Allah ya haɗa mu da kai a gidan aljanna Mai Martaba Sarki.

See also  DabumiDumisa, Dole a kashe Alhasan Ado Doguwa Bama Goyan Bayan Ta’addanci, Kalli Cikakken Videon……
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *