Yanzu-Yanzu Wanna itace Maganar Gaskiya Akan Musulintar Cristiano Ronaldo Kalli Cikakken Videon……

A Yanzu haka Muke Samu Labarin cewa Ronaldo ya musulinta kamar yadda a yanzu haka wanna Labarin Bai inganta ba.

A yanzu haka an Bayyanawa Duniya Wani hoton Ronaldo a kusa da makka kamar yadda a yanzu haka ana cewa shine kuma ya musulinta ga video Ka kalla kuma ba gaskiya bane domin Ronaldo Bai musulinta ba.

A yanzu haka wanna Labarin ba gaskiya bane.

A yanzu haka wanna Labarin ba gaskiya bane

See also  Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'una! Bayan Adam A. Zango Ya Bayyana Zai Aureta Allah Ya Karbi Rayuwarta Asin Da Asin Junaidiyya Gidan Badamasi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *