May 18, 2024

ABIŃ A YABÀ: Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Ya Sake Gina Makarantan Zamani A Zaria Kaduna.

Sheikh farfesa ibrahim Maqari ya sake assasa wata makarantar mai suna Marajal Bahrain Academy Zaria. musamman domin kananan yara maza, wanda ake haddan Alkur’ani, ayi karatun addini da na zamani.

Kamar yadda aka sani akwai na yara mata daban mai suna Ummul Kitab Academy.

Allah ya saka da alkhairi, ya kara masa taimako cikin ayyukan alkhairi, ya sa al’ummar Manzon Allah Saww su amfana. Amiin Yaa ALLAH.

DAGÀ Babangida Alhaji Maina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *