April 16, 2024

Wani bidiyo da jaruma Fati Washa ta chase a gidan gala yasa mutane sunata magana ganin irin abubuwan da tayi a cikin bidiyon.

A baya idan baku manta ba jami’an hukumar HizbahHizbah na Jihar Jigawa, sun cafke fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Washa, a wani gidan gala da aka shirya a Jihar.

Bayan cafke ta da suka yi, sun yii bayanin cewa dokokin jihar basu bada damar yin rawar gala a kowane irin shagalin biki ba.

Don haka duk wanda ya yi za’a kama shi, sannan kuma za’a yi mashi hukunci dai dai da abin da ya aikata.

Ga cikakaken bidiyon nan ku kalla 👇👇👇


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *