May 26, 2024

Abubakar mai shadda ya cika shekara daya da auren Hassana Muhammad….

Abubakar mai shadda ya cika shekara daya da auren Hassana Muhammad congratulations.

Bayan da aka sha shagalin bikin wa’yannan yan kannywood din wanda ita amaryar ta kasace daya daga cikin jaruman kannywood wacce take da farin ciki wanda kuma yanzu yafi nada domin auren da tayi.

Jaruman kannywood maza da mata sun taya Bashir mai shadda murnar cika shekara daya da aure da kuma addu’a Allah ya kara zaunar dasu lafiya ya
Kade fitina Acikin zamansu Amin.

Ya bayyana irin farin cikin sa aka wannan lokaci kuma ya godewa Allah da Amaryarsa wanda yace cikin wannan zaman nasu bata taɓa yi masa wani ba daidai ba.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood.

https://youtu.be/3JdBvpD_8K0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *