April 16, 2024

Kamar yadda muka fara muku bayani a baya, wannan training zai dauki tsawon kwana goma sha hudu 14 ana gudanar da shi

ABUBUWAN DA SUKE BUKATA GA MAI CIKEWA

  • Dole ne mai cikewa ya kai shekara 18 zuwa sama.
  • Dole ne ka tsaya na tsawo sati biyu a Abuja domin amfana da training din.
  • Hukumar za ta dauki nauyi abuncinka da kuma wurin kwana, na tsawon wadannan kwanaki.
  • Dole ne ya kasance Jiharka tana Arewa maso Gabas ( Northeast Area ); wadannan Jihohi sun hada da:
  • Adamawa State
  • Bauchi State
  • Borno State
  • Gombe State
  • Taraba State
  • Yobe State

YADDA ZAKA APPLY

Za ka bi wannan link din dake kasa domin Apply ‘ https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScywzW0IC716waZj4zcX5DNBQ8vjULwnLrLSnxfqOtjfEXTcg/viewform

Allah Ya ba da sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *