April 19, 2024

Tirkashi Duk Abubuwan Da Suka Faru Haka Allah Yaso -_PDP Tarasa Daya Daga Cikin Mawakanta liya liya

Dauda rarara yayi Amfani da daman da aka bashi Na nishadantar da jama’a a. Taron daya Gudana a. Jigawa

Rarara yayi Amfani da damar wajen gabatar da mawaki Sani liya liya Wadda tsohon mawakin jam_iyar PDP ne ya Chenja sheka xuwa APC

Shima ya nishadantar da jama’a da wakoki da yayiwa gwamnan jigawa Kuma da takarar gwamnan jahar Bello matawalle

FItilar kannywood ta rawaito cewa mawakin ya Samu keututtuka Bila harda motoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *