Adam A Zango Ya Bawa Mutane Mamaki Kan Abunda Yayiwa Ummi Rahab Da Lilin Baba…

Kamar Yadda Kuka Sani Jaruma Adam A Zango Ya Nuna Alamun Soyayya Ga Ummi Rahab Kafin Lilin Baba Ya Aurenta Inda Hakan Yayi Sanadiyyar Raba Kari Tsakaninsa Da Ita Kasancewar Bata Ji Maganar Sa

Saide Cikin Yarda Allah Lilin Baba Yayi Wuff Da Ummi Rahab Inda A Wannan Satin Suke Murna Cika Shekara Daya Dayin Aurensu Wadda Cikin Abun Mamaki Adam A Zango Shima Yake Taya Su Da Murna Kamar Yadda Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram

Leave a Comment