June 20, 2024

Adam A. Zango ya saki matar sa saboda ta saka hoton ta a shafin TikTok

Jarumi Adam A Zango ya saki matar sa sakamakon saka hoton ta a manhajar TikTok.

Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa jarimin ya bayyana hakan ne a wani video a shafin sa na TikTok.

A cewar Zango, sai da ya gargade ta tun farkon auren su akan saka hotuna a social media.

Sannan ya bayyana cewa ya gargade ta akan wata sana’a da yace tana yi a gidan sa amma bata daina yi ba.

https://youtu.be/Sf4jcwkQmHU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *