May 18, 2024

Shikkenan insha Allah ana tunanin wannan fadan da akeyi tsakanin wa’yannan mata da mijin yazo karshe saboda an tabbatar da cewa kowa acikin su yana kaunar juna kawai kaddara ce tasa aka rabu amma cikin ikon Allah komai zai zama labari za’a shirya adawa kamar da wanda ake ganin soyayyar zata haura ta da.

Yayinda ado gwanja yaje kasa mai tsarki domin aikin umara anan ne suka hadu da tsohuwar matar tasa kuma hakan ya bawa mutane mamaki sosai wasu suna zargin anya kuwa ba hadi bane domin abin dai ya bawa mutane mamaki.

A wannan haduwar babu wanda zaice ba haka bane domin kai kana ganinsu babu wanda zaice akwai wani abu wanda ya faru tsakaninsu a baya ku kalli wannan bidiyon domin shan mamaki akan sha’anin su.

Yanzu kowa hankalinsa ya tashi inda ake musu fatan zasu iya dawowa su cigaba da harkokinsu Kamar yadda suke abaya tunda Allah ya hore musu yarinya kara itama hakan zaiyi mata dadi fiye da iyayen Allah dai ya haɗa kawunan wa’yannan mata da mijin dan an tabbatar suna kaunar juna har yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *