June 19, 2024

Alhamdulillah Allah Taba Kida taba Karatu Saurari Yadda Jaruma Maryam Yahaya Ke rera Karatun Alkur’ani

Kowa yasan wannan jarumin a baya yana daga cikin jaruman kannywood wanda ake ganin kimar su da kuma mutuncinsu kafin jarumin ya fara Nigerian film shikkenan mutuncinsa ya zube a wajen wasu mutanen.

Acikin kwanakin nan jarumi Yakubu Muhammad ta saki wani sabon video shida wata mace wacce take sumbatar sa sai dai abinda mutane basu gane ba shine mene tsakaninsa da wannan matar matarsa ce ko kuma yarsa ko kuma acikin shirin Film ne Allah ne masani.

Tambayar da mutane suke masa kenan wanda har yanzu an gaza jin amsarta daga bakin jarumin.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *