June 20, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

CBN ya fara tura wakilai gida-gida a Kano domin musanya masu sabbin kuɗi.

Bayanai sun nuna cewa shirin ya fara a kananan hukumomi uku na jihar Kano.

Mun haɗa muku wuraren da aka fara, bankin ya ce zai share wa kanawa hawayensu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *