May 13, 2024

Alhamdulillahi yarinya yusrah yar shekara 14 ta rubuta al Qur’ani mai girma kalla videon.

Yanzu Yanzu Wani labari ya Karade Duniya kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa suna Magana Akan Cewa gaskiya iyayen wanna Yarinyar sunyi abun kai.

Domin sun bawa yarsu Kyakkyawan tarbiya domin a yanzu haka Kafin ka Samu irin wanna zaka Jima’ a yanzu haka ga video ka kalla…

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *